TARIHIN HITLER (09)
IYALAN HITLER. Saboda Aikin soja Hitler ya Dade Bai yi Aure ba Domin aloqacin Hankalin Shi Baya ta wannan, Saidai Bayan zaman sa shugaban Germany loqacin ya samu cikakken iko ya Aure wata Yarinya, Sun so suyi amfani da ita Domin a kashe Hitler amma Ina tana matuqar son Hitler, Domin loqacin da aka Ci Sojojin Hitler da yaqi wasu masu kawo Tarihi sun bayyana cewa Shi da matar sa sun kashe kansu ne an Tarar da gawar su tare. Saidai Kuma loqacin yaqin Duniya na farko (WWI) loqacin Yana qaramin soja Bayan sojojin Germany sun shiga Yankin faransa a inda aka jibge su akwai wani qauye Wanda awannan qauyen Adolf Hitler ya sabu da wata Mata Bafaransiya, Kuma Har ya Aure ta Aure irin nasu, Saidai Kuma wannan qasar ba tashi bace yaqi ya kawo su Bayan wani loqaci Bayan an Gama yaqi Hitler yabar qasar ba tare da wannan matar ba, Domin yasan ana iya kashe Shi Idan ya shigo da wannan matar cikin qasar Germany amatsayin ta na "yar faransa Shi Kuma amatsayin sa na qaramin soja awancan loqacin