TARIHIN HITLER (06)

Wannan tarihin Yana cikin littattafan su Kuma Hitler ya karanta ya gani, sai ya qara tsanar yahudawa, 

Kuma aloqacin da akayi yaqin Duniya na farko anyi nasara Akan qasar Germany Sai labari ya riqa yawo a Gari cewa ai ta hannun makircin Yahudu aka Ci sojojin Germany da yaqin, wannan ma ya qara tasiri ga Hitler na qara giyayyar su, wannan hoton tuhumar cin amanar da yahudawa suka ma sojojin Germany a yaqin Duniya na daya 1 :



Hitler bayan ya girma 👆

Sannan Hitler ya zarge yahudawa da samun dama fiye da "Yan qasar su Kuma sun hana Tattalin Arzikin Germany ya cigaba. 

Bugu da qari an Gano yahudawa sun kashe sojojin Germany ta Hanyar amfani da iskar Gas Mai guba loqacin yaqin Duniya na farko. 

Hitler ya bayyana yahudawa amatsayin sune matsalar Duniya" Duk abunda kuka ga ba daidai ba a Duniya to Aikin Yahudu ne "


Wannan yasa ya fito da hanyoyin koya ma sauran" Yan qasar sa Qin yahudawa Har acikin makarantu. BALA'IN DA YAHUDAWA SUKA SHIGA CIKIN TSARIN KISA NA HOLOCAUST da HITLER yayi MASU. 


holocaust wani tsarin kisan yahudawa ne da Hitler yayi amfani dashi wajen halakar da yahudawa afadin qasar Germany dama sauran qasashen turai da ya mamaya. 

Wani wuri ne aka kebe akayi gini Kamar gidan yari acikin kowane daki akwai Bayahude fiye da Dari biyu 200 an daure su Kuma wuri ne da mutun Baya iya miqewa tsaye, acikin wannan halin ga yunwa Sai a sako masu Hayaqin Gas Mai guba duk su mutu, wasu Kuma za'a barsu kulle Har yunwa ta kashe su wasu Kuma cikin rame za'a rufe su, wasu rataye akeyi wasu Kuma tarasu ake abude masu wuta, wasu Kuma jirgi ke sakar masu bomb.

 


Yan Nigeria kenan lokacin da America tayo hayasu su tayata yaƙi 👆😂😂

Haka Dai ta wadannan hanyoyin Sai da aka kashe bayahude miliyan shida, wasu cikin gidaje ake isko su abasu Bindiga ace su harbi "Yan uwan su,  Gashi ko Hitler Idan ya bayar Da umurni ba'a canzawa, akwai loqacin da yayi umurnin ayi wani munin KISA ga yahudawa Sai Generals din sa suka ji Tausayin yahudawa an haqa rame za'a rufe su, sojojin nashi suka nemi atausaya haka Hitler yace

" Ku yahudawa ku fito cikin ramen, "suka fito Sai yace 


Duk nan dakarun hilter ne 👆

" Ku sojoji na su shiga cikin ramen suka shiga " Sai yace ma yahudawa" Ku rufe wadannan sojojin nawa, nan take yahudawa suka Fara afka masu qasa yace ku dakata, Generals din suka fito yace to kunga abunda nake fada maku, babu mafi sharrin mutane Kamar wadannan mutanen kuzo mu qarar dasu baki daya. Cikin girmama sojojin sa suka sare masa suka aiwatar da wannan Aikin, suna mamakin ashe su yahudawa basu Tausayin masu Tausayin su.


Mu haÉ—u a rubutu na bakwai.


✍️ Abbas Ibrahim Zauma. 

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Abubuwan da ya kamata ku sani kan dokar ba wa É—alibai bashin karatu a Najeriya

Dangane da Schorlarship É—in gwamnatin jihar Kano