HADISIN YAU NA (08)
Daga: Mal. Aminu Ibrahim Daurawa.
Manzon Allah (ﷺ) yace: "Abubuwa hudu yana cikin Arziki:
- Mace ta gari.
- Gida mai yalwa.
- Maƙoci na ƙwarai.
- Abin hawa mai lafiya.
Allah kabamu kyakyawa a duniya da lahira ka tsaremu Azabar wuta.
Muhammad Abdulranman Rano
facebook.com/muhdabdulrano
linktr.ee/muhdabdulrano
Comments
Post a Comment