HADISIN YAU NA (07)
Daga; Mal. Aminu Ibrahim Daurwa.
HALI NA GARI JARI
Kowa ya gwada kansa da wannan hadisi.
Manzon Allah (ﷺ) yace: "mafifici a cikin muminai shine wanda musulmai suka tsira daga harshensa da hannunsa. Wanda yafi cikar imani shine wanda yafi halaye masu kyau. Mafificin masu hijira shine wanda ya kauracewa saɓon Allah. Mafificin masu jihadi shine wanda ya yaƙi zuciyarsa a zatin Allah har ta fuskanci Allah.
Muhammad Abdulranman Rano
facebook.com/muhdabdulrano
Comments
Post a Comment