HADISIN YAU NA (05).
Daga; Mal. Aminu Ibrahim Daurawa.
MUHIMMANCIN KARATUN SURATUL BAƘARA.
Manzon Allah (ﷺ) yace: "ku karanta suratul Baƙara a gidajenku domin haƙiƙa sheɗan yana guduwa daga gidan da ake karanta suratul Baƙara".
Muhammad Abdulranman Rano
facebook.com/muhdabdulrano
linktr.ee/muhdabdulrano
Comments
Post a Comment