HADISIN YAU NA (03).


Daga; Mal. Aminu Ibrahim Daurawa. 

AIKI MAI SAUƘI MAI YAWAN LADA. 

Manzon Allah (ﷺ) yace; "shin ba na nuna muku abinda ake kankare zunubai dashi ba kuma a kara ɗaukaka daraja? " sai sukace "gaya mana ya Manzon Allah (ﷺ)  sai yace; "ku dinga kula da alwala alokacin sanyi, ku yawaita zirga zirga zuwa masallaci (idan an kirawo sallah ka aje komai se kayi tukunna). Da kuma jiran sallah bayan an gama sallah (wato ya zama baka da wani abu da yake ɗauke maka hankali da wasa da sallah, da an kirawo sallah sai ka ajiye komai har sai kayi sallar tukunna. 

Don haka Abu uku: kula da alwala, yawan zuwa sallar jam'i, kulawa da lokacin sallah. 

Muhammad Abdulrahman Rano.

facebook.com/muhdabdulrano

linktr.ee/muhdabdulrano

/taskardalibanilimi

Comments

Popular posts from this blog

Abubuwan da ya kamata ku sani kan dokar ba wa ɗalibai bashin karatu a Najeriya

Dangane da Schorlarship ɗin gwamnatin jihar Kano

TARIHIN HITLER (08)