HADISIN YAU NA (02).
Daga; Mal. Aminu Ibrahim Daurawa.
HANYAR SHIGA ALJANNAH MAI SAUKI.
Manzon Allah (ﷺ) yace; "ya ku mutane ku yaɗa sallama a tsakaninku, ku ciyar da abinci ga mai buƙata, ku sada zumunci a tsakaninku, kuyi sallar (nafila) da daddare mutane suna bacci zaku shiga Aljannah da aminci".
Muhammad Abdulranman Rano
facebook.com/muhdabdulrano
linktr.ee/muhdabdulrano
Comments
Post a Comment