BARAZANAR KISA DA AKAYI MA HITLER. Tabbas Hitler ya fuskanci barazanar kisa abunda ake kira (Assasination) A Tarihi shine mutun mafi tsallake ma hare-hare ba tare da anyi nasara Akan Shi ba, qasashen England, America sun yi ta amfani da Baragurbi cikin qasar Germany Wanda acikin sojojin Hitler manyan Generals din sa an samu dayawa da yunqurin kashe Hitler aloqacin, Adolf Hitler ya tsallake Hari Mai muni daya Bayan daya Har Hari 40 Arba'in. Akwai loqacin da suna cikin Tattaunawa kawai aka jefo qaramin Bomb na Hannu wato (Hand Grenade) Bomb din ya tashi amma Hitler ya tsira a qarqashin Teburin Tattaunawa, inda wadanda yake Tattaunawa dasu duka suka mutu! Wanda duk loqacin da akayi yunqurin kisan Hitler jami'an sa na sirri (SS) zasuyi bincike su Gano wadanda suka kitsa sharrin, Idan ya kama Sojan sa da laifi Bindiga ake ba Sojan ya harbi kanshi, ko Kuma asaka mashi rigar Bomb ta tashi dashi, akalla a Qididdigar da akayi Saidai ya kashe Generals din Shi fiye da...
Comments
Post a Comment