BA WANDA ZE CIRE RUBUTUN AJAMI A JIKIN KUDIN NIGERIA.
A jawabin da me martaba sarkin kano Na (15) Sunusi lamido sunusi ya gabatar ya tabbatarwa da al'umma cewa ba za'a cire rubutun ajami a jikin sabon kudin da za'a sabunta ba.
Sannan yayi kira ga malamai da sauran al'umar musulmi da cewa su dena yada jita jita domin Allah yay Hani akan hakan.
Comments
Post a Comment